Rahoto-kan-gano-man-fetur-bauchin-najeriya

A Nigeria bayan sama da shekaru 20 ana kokarin neman albarkatun man fetur a arewacin kasar, karon farko kamfanin mai na kasa NNPC, yayi shelar gano danyen mai a yankin Futuk da ke jihar Bauchi.

To ko yanzu me aka sa a gaba wajen cin gajiyar wannan arziki?

Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.

Laisser un commentaire

Votre adresse de messagerie ne sera pas publiée. Les champs obligatoires sont indiqués avec *