Hadarin-jirgin-ruwa-ya-kashe-mutane-37-bauchi

Akalla mutane 37 ne suka riga mu gidan gaskiya a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a kauyen Kuna da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Lamarin ya auku ne a ranar Litinin da rana lokacin da jirgin ya dauko manoma da ‘yan kasuwa da ke yankin da abin ya faru. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken raahoton da wakilinmu  Ibrahim Malam Goje, ya hada mana.

Laisser un commentaire

Votre adresse de messagerie ne sera pas publiée. Les champs obligatoires sont indiqués avec *