Wasu-yan-kalilan-ne-suka-danne-tattalin-arzikn-najeriya-buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa kan yadda wasu tsiraru a kasar, suka danne tattalin Arzikin Kasar. Inda yace akalla mutane miliyan 150 na cikin halin hannu baka hannu kwarya, Shugaban ya bayyana hakan ne a wajen taro karo na 25 da ake gudana Abujan Najeriya, mai taken wane hali Najeriya zata samu kanta a shekarar 2050.

Laisser un commentaire

Votre adresse de messagerie ne sera pas publiée. Les champs obligatoires sont indiqués avec *