Mutanen-israila-na-dakon-sunan-firaministan-kasar

Al’umar Isra’ila na dakon sunan sabon Firaminista da Shugaban kasar zai fitar da sunan sa bayan samun tattaunawa da yan siyasa da suka hada da tsohon Shugaban gwamnatin Benjamin Nethanyahu da abokin hamayar sa Benny Gantz.

Shugaban kasar ta Isara’ila ya dau alkawali na gujewa sake zuwa zabe na uku ganin rashin yardar sa zuwa dan siyasa Benjamin Nethanyahu, wanda da zaran ya kasa samun rijaye a gaba ,zai iya rusa majalisa, sabili da haka Shugaban ya dau mataki na shiga tattaunawa da zata taimaka don samar da gwamnatin hadin gwiwa a Isra’ila.

Laisser un commentaire

Votre adresse de messagerie ne sera pas publiée. Les champs obligatoires sont indiqués avec *